alkahira (IQNA) Dakin karatu na Masar ya wallafa hotunan wannan kwafin kur’ani mai tsarki, wanda ake kallon daya daga cikin kwafin kur’ani mafi karancin shekaru kuma mafi dadewa a duniya.
Lambar Labari: 3489894 Ranar Watsawa : 2023/09/29
Tehran (IQNA) Wani kwamitin Majalisar Dinkin Duniya ya soki gwamnatin Bahrain da nuna wariya ga 'yan Shi'a a fannonin ilimi, ayyukan yi, 'yancin al'adu da 'yancin addini.
Lambar Labari: 3487028 Ranar Watsawa : 2022/03/09
Tehran (IQNA) cibiyar bayar da agaji ta musulmin kasar Afirka ta kudu Gift of the Givers ta kai taimako ga al'ummar kasar Haiti.
Lambar Labari: 3486898 Ranar Watsawa : 2022/02/02
Tehran (IQNA) Masallatai biyu a birnin Birmingham na kasar Ingila suna raba buhunan abinci ga mabukata a daidai lokacin da lokacin sanyi ke kara tsanata da kuma tsadar makamashi.
Lambar Labari: 3486851 Ranar Watsawa : 2022/01/22
Tehran (IQNA) matasa a Turkiya na gudanar da ayyukan sana'oin hannu domin tara kudade wajen taimakon marasa galihu .
Lambar Labari: 3486603 Ranar Watsawa : 2021/11/24
Tehran (IQNA) Wani sabon bincike ya nuna cewa musulmi a Amurka a shekarar 2020 sun kashe kudi fiye da kowane Ba'amurke a kasar wajen taimakon marasa galihu .
Lambar Labari: 3486525 Ranar Watsawa : 2021/11/07